GTA Hausa

GTA Hausa live

Amintacciyar Murya

GTA Hausa shafi ne na labarai da ke samar da rahotanni cikin harshen Hausa daga Amurka zuwa sauran sassan duniya. An kafa GTA Hausa ne domin kawo sahihan bayanai, binciken gaskiya, da rahotanni masu ma’ana ga al’ummar Hausa a ko’ina suke. Makasudinmu shi ne samar da labarai cikin ingantaccen salo — a rubuce, bidiyo, da sauti — tare da bin ka’idojin aikin jarida na gaskiya, rikon amana, da adalci.

Contacts

Phone:
+12026709021
Email
sashenhausa@gtahausa.com

Social networks

Share